Bole
#OMN INADA RAGOWAR SAUSAGE A FREEZER KUSAN SATI 3 SHINE NA FITO DASHI.
Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki cire plantain inki da sausage da kaza ki dan tsagasiu sai ki gasa
- 2
Ki nika tarugu da albasa kisaka acikin manja su soyu dakyau sai ki saka maggi domin dandano.
- 3
Sai ki zuba miyarki ta tarigu gehe da su plantain inki.
- 4
Za’a iyayi hakanan batareda kaza ko sausage ba
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
Basmati rice and stew with chicken source
#omn Inada ragowan basmati rice da ya kwana biyu a kitchen Dina shine na fito dashi na girka Khulsum Kitchen and More -
Amala with egushi soup
#OMN! Inada garin amala ya dade sosai yana ajiye sai yanxu na tuna na fito dashi. Narnet Kitchen -
Fried rice da kaza & salad
#omn Ina da nama kusan 1mnth a freezer sai yanxu nayi tuna nin nayi wannan hadin Mai dadi...😋 Khadija Habibie -
-
Farfesun Naman Sa
Yanayin damuna akwai sanyi da mura in mutum na Shan farfesu zai ke rage sanyi Yar Mama -
-
-
-
Faten Shinkafa da Acca
Na dauko shinkafar tuwo sai Naga bazai Isa ba shine na hada da acca Kuma yamin dadi sosai kowa a gidan sun Yaba dadin faten Yar Mama -
-
Awara
#omn Ina da waken suya a ajiye na tsawon wata biyu,shine nafito dashi inyi wannan challenge din. R@shows Cuisine -
Faten shikafa
#omn. Na Dade ina ajiye da sauran tsakin shinkafa(kusan shekara 1 kenan) Wanda na bayar a barza min saboda dambu to se megida ya siyo min shinkafar dambun shine na ajiye wannan.jiya na fito dashi Dan nayi wannan challenge din Kuma se naji fate-fate nake Sha'awar ci shine Ummu Aayan -
Boli - Gassasar Agada da Sauce
In 1993 lokachin da muka gama JSCE munje lagos hutu nida Anty Hauwau da AminaDuk marece idan mun fito yawo zamu gan bole ko ina mata na gashi kaman yadda ake gasa Masara anan arewa ran da na fara ci naji dafin ta sosaiTo kwanan baya nabi ta wurin mechanics a J- Alen kwasam se ga wata mata na sayarwa ay dole na saye yara suka ci kuma duk sunji dadin shi se yau fatima tayi mana a gida ku gwada ku bani labari 🤗 Jamila Ibrahim Tunau -
-
-
FRIED SPAGHETTI 🍝
It's Been a While 😂. Inada Spaghetti over 3month Sai yau na Tina da ita na dauko na dafata in a Simple way. Kuma tayi dadi irin sosae din nan.To shiyasa naga yakamata na Turo kuma ku jarraba.#OMN. Chef Meehrah Munazah1 -
-
Jollof din taliya da faten wake
Ina da ragowar faten waken da nayi gashi ina sha'awar taliya da wake shi ne na dafa mana taliyar jollof muka hada Ummu Aayan -
-
-
-
-
-
-
Chinese Noddles
Inada wana noddles din da aka bani ya kai wata 3 ama sabida bantaba ci irisaba shiyasa ban girki ba ama wace ta bani shi tace yanada taste ne kamar taliya mu na hausa , sana inada nikake nama dana adana cewa zanyi pizza dashi shima yakai 1month yana freezer shine na hadesu na hada wana taliya kuma Alhamdulillah yayi dadi #omn Maman jaafar(khairan) -
-
-
Plantain da meatballs
Minced meat Dina ya jima ajiye a cikin freezer sai nace gara de in cire in cinye abuna tunda de an shiga December. #omn Yar Mama -
Pepper soup da doya
Wannan girke an kwatantamin yadda zan sarrafa kazata naji dadinci nayi kuma naji dadi shiyasa nace bari na sharing dasauran yan uwana a cookpad Nafisa Idaya(Ummu Nazifs Kitchen) -
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16655688
sharhai