Kosai

Ayshat Adamawa(U. Maduwa)
Ayshat Adamawa(U. Maduwa) @Ayshat_Maduwa65
Abuja

#wake ni dai ba Maabociyar wake bane Amma inason kosai sosai shidin ma ya kasance da zafinta ana sauke was daga wuta

Kosai

#wake ni dai ba Maabociyar wake bane Amma inason kosai sosai shidin ma ya kasance da zafinta ana sauke was daga wuta

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Minti arbain
Mutane uku
  1. Wake cup biyu
  2. Shombo guda uku
  3. Attarugu guda uku
  4. Albasa babba guda daya
  5. Dan gishiri
  6. Dan maggi idan ana bukata
  7. Dan ginger
  8. Man suya

Umarnin dafa abinci

Minti arbain
  1. 1

    Zaki samo waken ki sa a ruwa sai ki barza

  2. 2

    Daga nan sai ki wanke ta tas wanke waje akwai cin rai kam sai hamdala😂

  3. 3

    Sai ki zuba su albasa, attarugu, shombo, da ginger sai ki kai a Nima miki idan blender ki nada karfi kuma fine sai kiyi abinki a gida

  4. 4

    Idan an kawo daga nikam sai ki zuba gishirin da dan maggi idan ana bukata. Wassu nasa farin maggi wassu kuma onga duk wadda ya miki zaki iya sakawa

  5. 5

    Daga nan sai ki buga kullin sosai

  6. 6

    Sai a fara soyawa har sai yayi kalan da ake bukata

  7. 7

    Shikenan aci dadi lfy

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Ayshat Adamawa(U. Maduwa)
Ayshat Adamawa(U. Maduwa) @Ayshat_Maduwa65
rannar
Abuja
cooking is my dream and also cooking is all about being creative
Kara karantawa

Similar Recipes