Smoking jollop rice

Aisha Dalhat
Aisha Dalhat @Ayeeshatt
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Awa 2mintuna
Mutane 5 yawan abinchi
  1. 2 cupsShinkafa
  2. 8 cupsRuwa
  3. Tungande
  4. Tomato
  5. Albasa
  6. Kayan kamshi d bay leaf

Umarnin dafa abinci

Awa 2mintuna
  1. 1

    Dafarko zaki gyara cefanenki ki saka mai kadan a tukunya ki soyasu sannan kisaka a blender ki markad sa ki daka kayan Kamshii

  2. 2

    Zaki Aza tukunya a wuta kisa mai Alba sa kayan Kamshi Kisaka magi ki rufe idan yy sae kisa shinkafar da kika wanke ki juya sosae

  3. 3

    Kisa ruwan zafi ki rufe idan takusa zakisa Alba sa d tomatoes daki ka yanaka d persely kisa garwashi saman poil peper kisa mai kadan a za saman shinkafar a rufe sosae

  4. 4

    Zaki hada salad da nama yanda kikeso

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Aisha Dalhat
Aisha Dalhat @Ayeeshatt
rannar

Similar Recipes