Watermelon smoothie

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

30mins
2 yawan abinchi
  1. 4 cupWatermelon
  2. 1 cupMilk
  3. 3 tbspPeanut butter
  4. 1 tbspSugar
  5. 1 cupIce block
  6. 1Banana

Umarnin dafa abinci

30mins
  1. 1

    A yanka watermelon a cire seed din sai banana a cire bawon

  2. 2

    A kawo blender a zuba watermelon ’milk ’peanut butter ’banana ‘sugar and ice block ayi blending until smooth sai ayi garnishing bakin cups din da peanut butter sai a zuba enjoy 🥰

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Fatyma saeed
rannar
Katsina State, Nigeria
An haifeni a katsina Ina zaune a katsina
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes