Mango juice

Fatyma saeed
Fatyma saeed @MF_KC
Katsina State, Nigeria

Ramadan mubarak 🌙🥰

Mango juice

Masu dafa abinci 3 suna shirin yin wannan

Ramadan mubarak 🌙🥰

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

1hr
5 yawan abinchi
  1. 3Mango
  2. 2 cupSugar
  3. Mint
  4. 1ginger
  5. Ice block

Umarnin dafa abinci

1hr
  1. 1

    Zaa yanka mango sai ginger a kankare sai ayi blending

  2. 2

    A tace a saka sugar da ice block sai asa mint ayi garnish zaa iya sakawa a fridge yayi sanyi enjoy ramadan🌙

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Fatyma saeed
rannar
Katsina State, Nigeria
An haifeni a katsina Ina zaune a katsina
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes