Lemun Abarba(pineapple juice)

Masu dafa abinci 7 suna shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

30mins
5 yawan abinchi
  1. 1Pineapple
  2. 2Ginger
  3. 2 cupSugar
  4. Mint
  5. Ice block

Umarnin dafa abinci

30mins
  1. 1

    Zaa yanka pineapple a kankare ginger sai ayi blending

  2. 2

    Sai a tace a zuba sugar da ice block Asa mint ayi garnish ko a saka a fridge yyi sanyi ramadan🌙🙏🏻

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Fatyma saeed
rannar
Katsina State, Nigeria
An haifeni a katsina Ina zaune a katsina
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes