Zobo(hibiscus)

Fatyma saeed
Fatyma saeed @MF_KC
Katsina State, Nigeria

Fresh and fruity zobo😋🍷🌺

Zobo(hibiscus)

Masu dafa abinci 4 suna shirin yin wannan

Fresh and fruity zobo😋🍷🌺

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

30mins
4 yawan abinchi
  1. 2 cupZobo
  2. 1 cupSugar
  3. 1Cucumber
  4. 2Lemon
  5. 10Green cardamom
  6. 10Clove
  7. 1Ginger
  8. 1/2Mango
  9. 1Cinnamon
  10. Lemon grass
  11. Mint for garnish

Umarnin dafa abinci

30mins
  1. 1

    Zaa wanke zobo a zuba a pot a zuba ginger’cardmom’clove’cinnamon and lemon grass a tafasa sai ayi blending mango da cucumbe a zuba

  2. 2

    Sai a tace a zuba sugar ayi garnishing da cucumber’lemon and mint a sakaice block ko Asa a fridge enjoy🍷🌺

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Fatyma saeed
rannar
Katsina State, Nigeria
An haifeni a katsina Ina zaune a katsina
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes