Tamarind juice(lemun tsamiya)

Masu dafa abinci 3 suna shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

30mins
4 yawan abinchi
  1. 1 cuptamarind
  2. 1ginger
  3. 5cloves crushed
  4. 1 tspCinnamon powder
  5. 10Cardamom
  6. 2Barkono(chili)
  7. 1 cupSugar

Umarnin dafa abinci

30mins
  1. 1

    Zaa wanke tamarind a Zuba a tukunya a kawo ginger,cloves,cardamom,cinnamon da chili sai a zuba ruwa a rufe tukunyar

  2. 2

    Idan ya tafasa sai a tace a zuba sugar asaka ice block ko asaka a fridge enjoy 🍷😋

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Fatyma saeed
rannar
Katsina State, Nigeria
An haifeni a katsina Ina zaune a katsina
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes