Umarnin dafa abinci
- 1
A yanka green pepper,red pepper,onion,cucumber and tomato kowa ne a aje daban
- 2
A Dora pan a zuba onion,green &rec peppers a Dan zuba oil kadan a soya sama sama sai a sauke
- 3
A kawo kwano a zuba peppers,onion,tomato and cucumber sai a zuba black seed a saka lemon ayi garnish 🥰
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
Salad
Yanada matukar amfani ajikin dan adam kuma ga sauki wurin sarrafawa😍 Dan haka ina amfani da salad kusan ko wani abincina Zeesag Kitchen -
-
-
-
-
-
-
-
Shawarma
This is the hausa version of my shawarma recipe. Ina fatan wannan ya gamsar da ku Fatima Aliyu -
-
-
-
Plating din salad
Plating salad din na musamman ne saboda yanda yake daukan ido gashi kuma tsaftatacehauwa dansabo
-
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16996118
sharhai