Tamarind juice/lemon tsamiya

Firdausy Salees
Firdausy Salees @cook_12401542
Kano

Tamarind juice/lemon tsamiya

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Tsamiya/tamarind
  2. Sugar
  3. Barkono
  4. Bushasshiyar Citta
  5. Danyar Citta/ginger
  6. Kaninfari/cloves
  7. Ruwa
  8. Kankara

Cooking Instructions

  1. 1

    Da farko ki wanke tsamiyar

  2. 2

    Sae ki zuba sugar,Citta,kaninfari da barkono kamar guda 4

  3. 3

    Saeki zuba ruwa dae dae yadda kike so

  4. 4

    Sae ki dora akan wuta

  5. 5

    Sae ki rufe ki bari ya dahu sosae ki zuba danyar cittarki

  6. 6

    Nan gashi y dahu

  7. 7

    Sae ki sauke ki tace kisa kankara ko kisa a fridge yayi sanyi then enjoy.

  8. 8

Edit recipe
See report
Share
Cook Today
Firdausy Salees
Firdausy Salees @cook_12401542
on
Kano

Comments

Similar Recipes