#Masa contest

NASIBA R GWADABAWA (Naseeba's Kitchen)
NASIBA R GWADABAWA (Naseeba's Kitchen) @cook_12493466
Kano

Yawanci masa abincin gargajiya ne,amma masa akwai dadi😀😋musanman ta samu miyar taushe,i love u masa

#Masa contest

Yawanci masa abincin gargajiya ne,amma masa akwai dadi😀😋musanman ta samu miyar taushe,i love u masa

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. 4 cupfarar shinkafa
  2. 1 tbspbaking powder
  3. 1 tbspyeast
  4. 6 tbspsugar
  5. Salt kadan
  6. Oil
  7. 1 cupdafaffiyar shinkafa

Cooking Instructions

  1. 1

    Da farko zaki samu shinkafa ki jikata takwana ajike

  2. 2

    Da safe ki wanke tas

  3. 3

    Ki dafa shinkafa 1 cup ki bari ta dawu saiki zuba akan jikakkiyar,ki dauko yeast ki zuba ki juya ki kai markade amma karki cika amarkaden

  4. 4

    In an kawo miki daga markade saiki ajiye arana tattashi kamar 1hrs tatashi

  5. 5

    Saiki dauko kulin masar ki,kisa baking powder,sugar ki juya

  6. 6

    Saiki dauko tandarki,ki sa mai ki bari tayi zafi saiki ringa dibar kulinki kina zubawa acikin tandar ki bari ta soyu,saiki juya daya barin ta soyu itama intayi ja ki saike

  7. 7

    😋😋

Edit recipe
See report
Share
Cook Today
NASIBA R GWADABAWA (Naseeba's Kitchen)
on
Kano
I love cooking
Read more

Similar Recipes