Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Flour
  2. Kanwa
  3. Kuka
  4. Ruwa
  5. Man gyada
  6. Farin yaji d maggi
  7. Cucumber
  8. Tomatoes
  9. Albasa...

Cooking Instructions

  1. 1
  2. 2

    SaiZaki xuba flour a kwano kisa kuka kadan bamai yawa ba...

  3. 3

    Sai ki juya kmar hka

  4. 4

    Xaki jika kanwa idan ta jiku sai ki xuba kmar hka

  5. 5

    Ruwan kanwa kadan xaki jika,sai ki fara kwabawa xakiga yayi tauri sai kisa ruwa kadan kici gaba d kwabawa hr sai yayi dai dai shi baiyi ruwa ba kuma baiyi tauri ba kmar haka

  6. 6

    Xaki daura ruwa a tukunya idan y tasa ki ringa diba kadan kina tsomawa a ciki,xaki ga yana dahuwa kmar hka

  7. 7

    Idan yayi tafasa uku y dahu sai ki tsame a cikin ruwa mai kyau kmar hka

  8. 8

    Xaki soya mai wanda kike so ja ko fari ki barshi y huce,sai ki yanka cucumber, tomatoes, albasa naki,xaki iya dafa kwai shima ki yayyanka...

  9. 9

    Xaki xuba dan waken a kwanon d kike so amma kwano mai xurfi yafi dadin ci,kisa mai Maggi, cucumber dsu tomatoes d kika yanka a ciki shikkenan sai aci....

  10. 10
  11. 11
Edit recipe
See report
Share
Cook Today
Salma's_delicacies.
Salma's_delicacies. @cook_14012494
on
Kano Nigeria
my names ix salma salisu Adam I was born and brought up in kano, lamido creacent nassarawa GRA..I luv food, I luv sharing my new recipes, and I want to be a great chef. I'm food photographer, food lover, momma....Always eat good food and stay young and healthy......
Read more

Comments

Similar Recipes