Share

Ingredients

  1. Wake
  2. Attarugu
  3. Albasa
  4. Tattasai
  5. Gishiri
  6. Maggie

Cooking Instructions

  1. 1

    Ki jika wake for 15 minutes

  2. 2

    After 15 minutes saiki surfa, ki zuba a wani roba kisa ruwa, ki samu lariya kina ta cewa kina tare bawon haka duk su fita

  3. 3

    Ki zuba waken a roba, ki yanka albasa, kisa attarugu da tattasai akai maki nika

  4. 4

    Bayan an kawo a nika ki buga kullin taki sosai, kisa gishiri da Maggie

  5. 5

    Ki daura mai awuta in yayi zafi kina jefawa kina soyawa

Edit recipe
See report
Share
Cook Today
Salamatu Mai Kyari (fyazil's Cuisines)
on
Kaduna State

Comments

Similar Recipes