Dambu + eggs and fruit salad

Umman Amir And Minaal 🎂🍜🍝
Umman Amir And Minaal 🎂🍜🍝 @aishamijina
Nigeria

#lagosstate......I love danbu

Dambu + eggs and fruit salad

#lagosstate......I love danbu

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Shinkafa ki wanke Ki barza
  2. Zogala ki gyara
  3. Maggi da curry
  4. Oil
  5. Egg boiled tarugu da tattasai da albasa ki jajjaga
  6. Water melon
  7. Orange
  8. Tiara

Cooking Instructions

  1. 1

    Ki zuba barzazzar shinkafarki ki a wuri mai fadi ki zuba ruwa ki motsa sai kisa zogala ki kara juyawa

  2. 2

    Sai kiyi steaming like 30 minutes saiki sauke kisa a guri mai fadi

  3. 3

    Kisa maggi,curry,oil da tarugu da albasa da kika jajjaga ki kara juyawa sosai

  4. 4

    Saiki kara steaming like 20 minutes saiki sauke shikenan kiyi garnishing da dafaffen kwai

  5. 5

    Ki yanka kankana kanana, lemo kuwa kicire na cikin kawai mai kama da tsaba tsaba

  6. 6

    Kisa a wuri kisa ruwa kadan kisa tiara shikenan........aci dadi lafiya

Edit recipe
See report
Share
Cook Today
Umman Amir And Minaal 🎂🍜🍝
on
Nigeria
........ I like cooking very much.....and I like been in the kitchen all the time, I'm proud of my self 💟💟💟
Read more

Comments

Similar Recipes