Kosan rogon semo

Bilqees's Kitchen
Bilqees's Kitchen @billybee
Kaduna

Wanted to do kosan rogo nd I HV no rogo soo I opt using semo as substitute..

Kosan rogon semo

Wanted to do kosan rogo nd I HV no rogo soo I opt using semo as substitute..

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. 2 cupssemo
  2. Dakakken kayan miya
  3. Maggi da gishiri
  4. Mai na suya

Cooking Instructions

  1. 1

    Ki tankade semo,asa maggi da gishiri a zuba ruwan dumi kadan kadan a kwaba da Dan kauri.

  2. 2

    Sai zuba dakakken kayan miya a juya sosai ya bai jikin kwabin.

  3. 3

    Sai a ringa diba ana fadi da shi kamar na kosan rogo.

  4. 4

    Bayanan sai asa mai a wuta in yayi zafi a soya shi yayi kalar ruwan kasa.aci da yaji aci dadi lfy

Edit recipe
See report
Share
Cook Today
Bilqees's Kitchen
on
Kaduna

Comments (2)

Oyewole Ogunrinde
Oyewole Ogunrinde @WoleGabriel
Please write the processing in English. Thanks.
@WoleGabriel

Similar Recipes