Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Karas
  2. Ginger
  3. Sikari
  4. Tiara orange

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki wanke karas dinki da ginger ki markada su idan yayi laushi sae ki tace Shi ki zuba sikari,kisa tiara orange ki juya idan yayi sanyi sae asha

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Maryermah Adam
Maryermah Adam @cook_16217455
rannar

sharhai

Similar Recipes