Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Timatir
  2. Attaruhu
  3. Albasa
  4. Tattasai
  5. Nama
  6. Man gyada
  7. Gishiri
  8. Sinadarin dandano

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki wanke Kayan miyanki ki markada su ki wanke Namanki ki saka albasa da sinadarin dandano ki tafasa Shi ki dora Kayan miyanki a wuta idan ya tso tse sae ki zuba namanki akae ki zuba man gyada ki soyasu idan ya soyu sae ki zuba sinadarin dandano, gishiri,ruwan nama ki rufe ki barshi ya dahu har Mae ya fito Miya ta kammala

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Maryermah Adam
Maryermah Adam @cook_16217455
rannar

sharhai

Similar Recipes