Kafi tsire

Heedayah's Kitchen @cook_17010056
Kafi tsire abu ne daya dade sosae yara da manya na sonsa tuntuni🥰
Kafi tsire
Kafi tsire abu ne daya dade sosae yara da manya na sonsa tuntuni🥰
Cooking Instructions
- 1
Dafarko za'a daka kuli-kuli da maggi,ajino moto dakuma gishiri asa a mazubi a aje gefe
- 2
Awanke attarugu da albasa ayanka azuba aturmi adaka acire kayan kifi asaka har kan adaka sannan akawo kuli-kulin azuba akuma dakawa sama-sama akwashe
- 3
Asaka kasko awuta azuba mai ajuye kafi tsiren ana juyawa har yasoyu asauke(idan yasoyu za'a ji kamshi na tashi)
Cooksnaps
Did you make this recipe? Share a picture of your creation!
Similar Recipes
-
-
Kosai da kunu Kosai da kunu
Kosai da kunu wanda aka yi da garin wake da garin kunu #PIZZASOKOTO Bilkisu Muhammad Tambuwal -
-
-
-
Fish papper Fish papper
#Ramadancontest#Ramadandishrecipe#cookpadramadan. so Delicious ZUM's Kitchen -
Akara(kosai) Akara(kosai)
#Ramadancontest#Ramadandishrecipe#cookpadramadan .Yana da dadi sosai ZUM's Kitchen -
-
-
Miyar kayan lambu Miyar kayan lambu
Yana da muhimmaci ga lafiya Kuma kowa zai iya ci sann Kuma kowa zai iya yi Habiba Abubakar -
Miyar kubewa busashshe by mmn Khaleel's kitchen Miyar kubewa busashshe by mmn Khaleel's kitchen
#northernsoupcontens Mmn Khaleel's Kitchen -
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/14048842
Comments