
Wannan ƙalubalen yanzu ya ƙare
Daga crepes se Pancakes 🥞
Raba girki na crepe ko pancake tare da taɓa ja. yi amfani da #ja a cikin labarin girkin ku.
Daga 12 zuwa 18 ga watan Fabrairu
DOLE NE GIRKIN YANADA:
-Hoton girki 🖼️
-Ya ƙunshi jerin sinadaran
-Samu ingantattun ma'auni (measurement) ⚖️
- Ya ƙunshi aƙalla hotuna matakai 3 📸 (na zaɓi)
- lokachin dahuwa ⏲️






