
Wannan ƙalubalen yanzu ya ƙare
Kalubalen 'ya'yan itace 🍑🍌🍍🍉
Raba girki wanda ya ƙunshi aƙalla 'ya'yan itace 1
Watan 'ya'yan itace yazo tare da 'ya'yan itatuwa masu yawa don jin daɗin ku.
Raba girki wanda ya ƙunshi aƙalla 'ya'yan itace a wannan watan. yi amfani da #fruit a cikin labarin girkin ku
daga 1 zuwa 4 ga watan Fabrairu
DOLE NE GIRKIN YANADA:
-Hoton girki 🖼️🖼️
-Ya ƙunshi jerin sinadaran
-Samu ingantattun ma'auni (measurement) :⚖️
- Ya ƙunshi aƙalla hotuna matakai 3 📸 (na zaɓi)
- lokachin dahuwa ⏲️






