
Wannan ƙalubalen yanzu ya ƙare
WAKA WAKA Foodie Jerin Kalubale NA 1
Zagaya jihohin Najeriya 36 da mu. Kowace mako za mu ziyarci wata Jiha kuma mu ɗanɗana kowane irin abincinsu ko dai ta hanyar dafa abinci da raba girke-girke ko Cooksnaping kowane irin girke-girke na jihar akan Cookpad. Bari mu bincika bambance-bambancen al'adunmu ta wannan kalubale. Yi ƙoƙarin kada ku rasa ziyarar kowace jiha !!!
DOLE NE GIRKIN YANADA:
-Hoton girki
-Ya ƙunshi jerin sinadaran
-Samu ingantattun ma'auni (measurement)
- Ya ƙunshi aƙalla hotuna matakai 3 na zaɓi)
- lokachin dahuwa
