
Wannan ƙalubalen yanzu ya ƙare
Fam guda na cake
Gasa cake daga Maris 1st - 7th
Yi amfani da hashtag #Cake a cikin labarinku.
DOLE NE GIRKIN YANADA:
-Hoton girki
-Ya ƙunshi jerin sinadaran
-Samu ingantattun ma'auni (measurement)
- Ya ƙunshi aƙalla hotuna matakai 3 (na zaɓi)
- lokachin dahuwa








