
Wannan ƙalubalen yanzu ya ƙare
Mata masu girki
Dafa abinci don murna da kanku
Daga 8 zuwa 10 ga maris
Yi amfani da #WD cikin labarin ku
DOLE NE GIRKIN YANADA:
-Hoton girki
-Ya ƙunshi jerin sinadaran
-Samu ingantattun ma'auni (measurement)
- Ya ƙunshi aƙalla hotuna matakai 3 (na zaɓi)
- lokachin dahuwa








