
Wannan ƙalubalen yanzu ya ƙare
Kalolin pie iri iri
Munada Pie dayawa wanda zaki iya gwadawa cikin sauki kaman meat pie, fish pie, meat bag apple pie dade sauransu
11 zuwa 20 ga Maris
Yi amfani da #pie a cikin labarin girkin ku
DOLE NE GIRKIN YANADA:
-Hoton girki
-Ya ƙunshi jerin sinadaran
-Samu ingantattun ma'auni (measurement)
- Ya ƙunshi aƙalla hotuna matakai 3 (na zaɓi)
- lokachin dahuwa
