Walies Cuisine
Walies Cuisine @ummuwalie
#FOODEX nakwawo jiyara a wurin aunty kuma masar tayi Dadi sosai kamar kar ta qare.
Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
Godia dubu dubu nagode dakika kawo min ziyara ta hanyar gwada gorkina. 🥰🥰