@Jamitunau jzkllh khair for this amazing recipe 💃 i add spinch to mine 🥰 yayi dadi sosai 😋 jiya naje sokoto amma a mota na kwana sai yau Allah yamin sauka🤣😂 ina gdya sosai 🥰💃 #FOODEX

Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
@Sams_Kitchen 🤣🤣 na gode da ziyara da fatar kin koma gida lafia 💃💃 Allah ya huta gajiya amin

Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
@Sams_Kitchen 🤣🤣 na gode da ziyara da fatar kin koma gida lafia 💃💃 Allah ya huta gajiya amin