Simple salad

Ummu Jawad
Ummu Jawad @cook_13873076
Kano

Yana da Dadi musamman a jallof ko fried rice

Simple salad

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan

Yana da Dadi musamman a jallof ko fried rice

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Cabbage,
  2. lettuce,
  3. Karas,
  4. tumatir,
  5. cucumber,
  6. kwai,
  7. salad cream

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki yanka duk kayan lambun sai a wanke da gishiri,karas din Kuma gogawa za'a Yi a abun goga kubewa sai a dafa kwai. Ki samu bowl ki zuba kayan lambun tare da salad cream ki cakuda sai ki juye a salad bowl ki jera cucumber da kwai a sama.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ummu Jawad
Ummu Jawad @cook_13873076
rannar
Kano
I really love cooking and cooking is all about creativity and practice.
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes