Sultan chips

Umdad_catering_services
Umdad_catering_services @cook_15072935
Kano state Nigeria

#kano state #kitchenhuntchallenge inayin wannan girkinne musamman saboda mai gidana yana sonshi

Sultan chips

Masu dafa abinci 3 suna shirin yin wannan

#kano state #kitchenhuntchallenge inayin wannan girkinne musamman saboda mai gidana yana sonshi

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

5 yawan abinchi
  1. 10Dankali manya
  2. 4Attaruhu
  3. 1Albasa babba
  4. 8Kwai
  5. 2Kifi na gwangwani
  6. 6Sinadarin dandano
  7. Kayan kamshi
  8. Curry
  9. 1/4 cupoil

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko zamu feraye dankali mudafashi se muyanka shi,ya danganta da irin yanka da mutum keso,amma ni yimasa yanka megidan sukari.

  2. 2

    Zamu hada attaruhu da Albasa wanda muka jajjagasu acikin bowl se muzuba sinadarin dandano da kifi mujuya,se musa kwai mukadasu.

  3. 3

    Sannan mudauko kasko muzuba mai musa dankali,se mukawo kayanmu da muka hada guri guda muzuba akai.

  4. 4

    Zamusa huta kadan kadan,yana dahuwa muna dan motsashi har ruwansa ya kafe.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Umdad_catering_services
Umdad_catering_services @cook_15072935
rannar
Kano state Nigeria
A foodie, a cook and an outstanding full house wife who wants to make a difference in making the complex simple!
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes