Farfesun

Sumieaskar
Sumieaskar @cook_14164703
Bompai Kano

Dadin baa magana#namansallah#

Farfesun

Masu dafa abinci 3 suna shirin yin wannan

Dadin baa magana#namansallah#

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko zaki samu hanta,zuciya da koda ki yanka dai dai

  2. 2

    Attaruhu,albasa tumatur ki yanyanka su ki aje tafarnuwa ma ki yanka kanana.citta koma ki samu ma gogi(greater) ki goga a jiki

  3. 3

    Sae ki samu tukunya ki zuba yankakkun naman ki da kayan miyanki ki zuba a ciki ki sa citta da tafarnuwa ki sa ruwa Kofi daya ki daura a wuta.sae kisa maggin ki ki barshi ya dahu

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Sumieaskar
Sumieaskar @cook_14164703
rannar
Bompai Kano
cooking is ma hobby
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes