Meat roll

UmmuB spices
UmmuB spices @ummuB2013
Bauchi

Meat roll na danbun nama yana da dadi

Meat roll

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

Meat roll na danbun nama yana da dadi

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Flour
  2. Mangyada
  3. Danbun nama
  4. Baking powder,suga,gishiri
  5. Dankali,kayan Dan dano

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ka tan kade flour kasa a roba kasa baking powder,gishiri da suga kadan sai ka sa mangyada a ciki ka murza sai ka saka ruwa kadan ka mur za shi ya hade jikinshi

  2. 2

    Sai ka yanka dankali kanana kasa kayan dandano da kayan kamshi ka dafa in ya kusa dahuwa sai ka xuba danbun naman aciki su karasa dahuwa tare in ruwan ya tsose sai ka sauke

  3. 3

    Sai ka dauko hadin flour kana fidda shape din da kake so kasa hadin naman a ciki kayi rolling sai ka soya a mai,mai Dan xafi kadan.Aci lafia

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
UmmuB spices
UmmuB spices @ummuB2013
rannar
Bauchi
All I know about my self is that I love cooking and I don't get ride of it
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes