Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Madara
  2. Suga
  3. Ruwa
  4. Kala
  5. Laida
  6. Tire

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zakisamu tukunya mai safta

  2. 2

    Dafarku xaki dau ra tukunya akan wuta saiki ruwa litadaya sai kisa suga kibar shi yata dafuwa

  3. 3

    Idanya dahu saiki sauki kasa

  4. 4

    Saiki samadara kituka susai

  5. 5

    Saiki samu tire da laida saiki axa laida kantire

  6. 6

    Saiki xuba madara xakiraba biyu saiki sa fara sannaki sa kala saiki xuba kan wannan fara shikina zaki iyasha ku saidawa

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
fatima
fatima @cook_19130857
rannar

sharhai

Similar Recipes