Fanke

seeyamas Kitchen
seeyamas Kitchen @cook_16217950

#kanostate, fanke akwai dadi sosai

Tura

Kayan aiki

  1. Filawa kofi3
  2. cokaliYis karamin
  3. Madara cokali 2
  4. Sikari cokali biyu
  5. Ruwan dumi
  6. Man suya

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki tankade filawa sannan kisa mata yis,sugar,madara ki jujjuya

  2. 2

    Sannan kisa ruwan dumi ki kwaba karyai tauri kar yai ruwa ki kwaba shi sosai komi ya hade jikinsa,saiki rufe kibarshi yatashi

  3. 3

    Idan yatashi ki dora mai yayi zafi kke sa kina soyawa zaki iyaci da tea,ko kunun gyada.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
seeyamas Kitchen
seeyamas Kitchen @cook_16217950
rannar

Similar Recipes