Lemon Danyar Citta 🍸

Masu dafa abinci 5 suna shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Danyar Citta biyu manya
  2. Lemon tsami biyu
  3. Lemon zaqi biyu
  4. Sikari day day buqata

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ga kayan da ake buqata

  2. 2

    Da farko na wanke kayan nawa sai na gurza cittar a magurji kamar haka

  3. 3

    Sai na zuba ta cikin ruwa na barta ta jiqa tsawon minti ashirin

  4. 4

    Sai na matse ruwan lemon a kai

  5. 5

    Sai nasa sikari na juya sai na tace shi da rariya

  6. 6

    Ga yanda lemon yh fito pha hajia 😉🍸

  7. 7

    Sai an gwada akan san na kwarai 😋

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ummu Sulaymah
Ummu Sulaymah @Sulaymah
rannar
Jigawa State
Tasty food is what I love cooking and sharing with my family and friends. Believe in yourself if I can do it you can do it better.🤗
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes