Sinasir

Oum Nihal
Oum Nihal @cook_19099806
Kano. Ng

Sinasir girkin gargajiya ne kuma yanada matukar dadi

Sinasir

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan

Sinasir girkin gargajiya ne kuma yanada matukar dadi

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 3Farar shinkafa kofi
  2. 4 tbspSugar
  3. tspGishiri rabin
  4. Bakin powder tsp 1
  5. Yeast tsp 1

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki jika shinkafar ki kamar 2hrs saiki wanke ta kisa yeast aciki anuko miki ita saikisa a wuri mai dumi yatashi

  2. 2

    Kisa sugar, beking power, gishiri ki motsa saiki dora fan a wuta ki na shafa mai kadan kina soyawa inya soyu zakiga yayi bula bula shikenan saiki hada da miyar da kikeso kici dashi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Oum Nihal
Oum Nihal @cook_19099806
rannar
Kano. Ng
inason girki sosai Kuma akodayaushe inason naga nakoyi wani sabon Abu gameda girki.
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes