Ginger drink

Meenat Kitchen
Meenat Kitchen @meenat2325
Kano State

Abinshane mai kara lapia amma mai ulcer bai kamata yasha ba sosai saboda akwai Dan yaji da zami Wanda hakan na iya tayar da ita ulcer din.

Ginger drink

Abinshane mai kara lapia amma mai ulcer bai kamata yasha ba sosai saboda akwai Dan yaji da zami Wanda hakan na iya tayar da ita ulcer din.

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

10mintuna
5 yawan abinchi
  1. Citta danya
  2. Lemon tsami
  3. Lemon tsami manya (lemon)
  4. Sukari

Umarnin dafa abinci

10mintuna
  1. 1

    Wanann sune abunda kike bukata domin hadin lemon ki na ginger

  2. 2

    Dafarko zaki fere ginger dinki watau danyar citta

  3. 3

    Saiki yanka ki matse lemon tsamin ki manya da kananu

  4. 4

    Saiki zuba ginger din a blender kisa sukari kisa ruwa ki markada

  5. 5

    Saikizo ki tace da rariya mai laushi a bowl mai girma

  6. 6

    Saiki dauko lemon tsaminki ki tsamin ki tace ki zuba akan tacacciyar ginger dinki saiki juyasu sosai kisa a fridge yayi sanyi idan kuma a lokacin za'asha saiki zuba kankara

  7. 7
  8. 8
Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Meenat Kitchen
Meenat Kitchen @meenat2325
rannar
Kano State
my name is Amina Mohd Sani, cooking is my fev,cooking is my hubby......
Kara karantawa

sharhai

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
wannan lemun dadi da wannan yanayin 🍸

Similar Recipes