Soyayyen dankali da plantain

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki fere dankali ki yanka yanda kk so ki wanke saiki soya

  2. 2

    Ki bare plantain ki yanka round ki barbada maggi kadan akai saiki soya

  3. 3

    Ki fasa kwai 1 ki juye a pan ki rage wuta, saiki barbada maggi da black pepper inyayi ki kwashe😍

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Umman Amir And Minaal 🎂🍜🍝
rannar
Nigeria
........ I like cooking very much.....and I like been in the kitchen all the time, I'm proud of my self 💟💟💟
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes