Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    A tankade fulawa a zuba kanwa sai akwaba amma bada ruwa sosai ba

  2. 2

    A aza ruwa atukunya yayi zafi sai adinga dibar hadin da cokali ana sakawa cikin ruwan sai arufe sai ya dahu a kwashe a gwagwa azuba cikin ruwan sanyi a tace

  3. 3

    Adaka yaji,a siya mai azuba akai asaka maggi a ya mutse

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Khady’s kitchen
Khady’s kitchen @deezaarh____
rannar
Sokoto State, Najeriya
nothing brings people together than food...if I say food I mean the good one...🥰 proud of my hands🙌.
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes