Taliya da manja da yaji

Ruqayyah Anchau
Ruqayyah Anchau @anchau_cooks
Kaduna

Naji bana sha'awan cin komi sai taliya da manja.😂😂😂

Taliya da manja da yaji

Naji bana sha'awan cin komi sai taliya da manja.😂😂😂

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Taliya daya
  2. Manja
  3. Maggi
  4. Yaji

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Za'a dora ruwa a tukunya inya tafasa sai a saka taliya a barta ta dahu, bayan ta dahu sai a sauke a dakko matsami ajuye taliyan sai a dan samata ruwa sabida a cire starch din.

  2. 2

    Sai a soya manja

  3. 3

    Azuba taliyan a plate a saka manja da maggi daya sai a saka yajin. Aci dadi lfy

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ruqayyah Anchau
Ruqayyah Anchau @anchau_cooks
rannar
Kaduna
Welcome to my world of cooking ❤️😍😘💕♥️
Kara karantawa

Similar Recipes