Indomie da irish

Umman Amir And Minaal 🎂🍜🍝 @aishamijina
Wannan girki yanada dadi sosai musamman lokacin breakfast kokuma lokacin da kikejin kwadayi 😂
Indomie da irish
Wannan girki yanada dadi sosai musamman lokacin breakfast kokuma lokacin da kikejin kwadayi 😂
Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki fere dankali ki yayyanka kanana ki tafasa sosai, ki dora wasu ruwa in suka tafasa ki zuba indomie
- 2
Idan ta tafasa ki zuba curry, tattasai da tarugu da Irish dinki, ki barta ta dahu kisa oil kadan saiki barta for like 3 minutes shikenan, in kinaso zaki iyasa egg aciki......
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
Irish da kwai
Wannan girki yana da inganci sosai kuma mostly anayin shine a breakfast Zainab Jari(xeetertastybites) -
-
-
Salad din dankali da kifi
#ramadansadakaWannan girki ya na da dadi sosai musamman lokacin buda baki. Maryam's Cuisine -
-
Indomie da Egg sauce
Gaskiya inason indomie sosai saboda yanada dadi kuma ga saukin sarrafawa kuma zaka sarrafashi ta hanyoyi daban daban Zarah's kitchen -
-
-
-
Indomie mai alayyahu
Kin wayi gari,kina tunanin abinda zaki dafa,sai kawai akace yau kihuta😅 za'a dafa mataki indomie😍,shine kawai nazauna inadaukar hoto😂😂. Abinci yayi dadi sosai masha Allah😋😘 Samira Abubakar -
-
Faten dankalin turawa
Hmm wannan girki inkika cishi da safe yanada riqe ciki ga amfani sosai ajiki @Tasneem_ -
-
-
-
Dafadukar Indomie da Dankali
#SSMK wannan dai girki ne na kowa da kowa dan manya da yara duk suna son indomie, na hada ta da dankali ne dan karin armashi😍 Sadiya Taheer Girei -
-
-
Alala mae kwae a saman
Alala nada dadi sosae musamman da kunu a lokacin azumi ko lokacin breakfast❤👌 Firdausy Salees -
-
-
-
-
Indomie
Na tashi makare kuma oga yana sauri ya fita.shine na mishi wannan grikin cikin sauri a matsayin breakfast….😋😋 Mrs Mubarak -
-
-
-
-
-
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/13426140
sharhai (2)