Mango juice

Nafisat Kitchen
Nafisat Kitchen @nafisatkitchen
Kano

#kitchenchallenge yanada dadi ga kara lafiya

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

15mintuna
2 yawan abinchi
  1. 1Mango
  2. Ginger
  3. Sugar
  4. Mint

Umarnin dafa abinci

15mintuna
  1. 1

    Zaki wanke mango kifere ye kicire bayan kiyan kanana kicire kwallon kisa mango,ginger,mint,sugar ablender kimarkada kitace.

  2. 2

    Kisa a cup kisa kankara se asha

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Nafisat Kitchen
Nafisat Kitchen @nafisatkitchen
rannar
Kano
inasun girki tun ina yarinya nake yin girki
Kara karantawa

Similar Recipes