Beef and vegetable sauce with Creole Rice

Maman jaafar(khairan)
Maman jaafar(khairan) @jaafar

Wana hadi shikafa da soyaye taliya shi yan French kecema Creole rice kuma yanada sawki yi

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 3 cuprice
  2. 1 cupspaghetti
  3. 500 gbeef meat
  4. 1green, yellow, orange and red bell peppers
  5. 1onion
  6. 1ginger and 2garlic
  7. 1attarugu peper
  8. 1cauliflower
  9. 1brocoli
  10. 2carrots
  11. Soy sauce and oyster sauce
  12. 2tablespoons corn flour
  13. Maggi
  14. Thyme and curry
  15. Oil

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko zaki samu spaghetti ki karya shi kanana sai ki dora oil kan wuta inda yayi zafi sai ki zuba taliya aciki

  2. 2

    Ki soya da Zaran ya soyu sai ki juye oil din

  3. 3

    Ki wanke shikafa ki zuba kisa ruwa da gishiri ki rufe ki barshi ya nuna

  4. 4

    Gashina shikafa mu ya nuna yayi kyau 🥰

  5. 5

    Ma sauce din kuma zaki samu beef meat ki yanka dogo dogo ki wanka kisa a bowl kisa grated pepper onion ginger da garlic kisa thyme da maggi

  6. 6

    Sai kisa 1 tablespoon corn flour kisa soy sauce da oil ki hadesu ki barshi ma 1h

  7. 7

    Kami na sai ki yanka su vegetables dinki, broccoli da cauliflower su sai kisa a tukuya ki zuba ruwa kadan kidanyi steaming dinsu sai ki ajiye gefe

  8. 8

    Ki dora pan kisa oil kadan ki zuba nama kita juyawa akai akai har sai kigan ya sake color

  9. 9

    Ki dora tukuya kisa oil da grated pepper, ginger, garlic kisa carrot kidan soya sama sai kisa maggi da curry sana ki zuba onion

  10. 10

    Ki zuba su vegetables dinki sana ki dawko nama ki zuba a kanshi

  11. 11

    Sai ki dawko dan bowl ki hada soy sauce da oyster sauce da ruwa kadan sai kisa 2 tablespoons corn flour aciki ki hadesu

  12. 12

    Sai ki zuba ciki su vegetables din ki kara ruwa kadan ki barshi ya nuna ma 5mn

  13. 13

    Sai ki yanka spring onions ki zuba a kanshi ki barshi ma 2mn sai ki sawke

  14. 14

    Gashi sauce dinmu shima ya hadu

  15. 15

    Sai ki hada da shikafa kiyi serving so delicious 😋😋

  16. 16
Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Maman jaafar(khairan)
rannar

sharhai (19)

Similar Recipes