
Sharhi akan
Potatoes pinwheel

Ayshat Adamawa(U. Maduwa) @Ayshat_Maduwa65
Kai Kai Kai ah lallai wannan shine ba a bawa yaro mai qiwa kam. Masha Allah @Sams_Kitchen

Ummu_Zara @ummu_zaraskitchen
Zan iya amfani da normal flour in sashi aciki kafin in soya idan banida corn flour?
(an gyara)

Sam's Kitchen @Sams_Kitchen
@cook_16737421 bazaki iya ba sbd corn flour yanasashi y zama crispy hk

Brenda Njemanze @grubskitchen
@Sams_Kitchen wow a foodie after my heart 🤗 it's soo well detailed, how can we translate this to english.🤤🤤
