Special doughnuts

Aisha Lawal Ibrahim
Aisha Lawal Ibrahim @Amish
Kaduna

Nayi shine special for me and my husband
Breakfast
Sai tafiya takamashi beciba 😥😥
Saina cinye Ni kadai
Amman fa akwai Dadi 😋
Kamar kar kadaina ci

Special doughnuts

Nayi shine special for me and my husband
Breakfast
Sai tafiya takamashi beciba 😥😥
Saina cinye Ni kadai
Amman fa akwai Dadi 😋
Kamar kar kadaina ci

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

45minutes
Mutane biyu
  1. Fulawa gwangwani 1
  2. 1Kwai
  3. Yeast karamin spoon Dan mitsinin nan
  4. Baking powder karamin spoon Dan mitsinin nan
  5. Sugar two table spoon
  6. Ruka four spoon
  7. Mangyada Two spoon
  8. Sai man suya ayanka Albasa aciki

Umarnin dafa abinci

45minutes
  1. 1

    Zaki tankade fulawar ki,kisa yeast baking powder, sugar, flavor,ki motsa

  2. 2

    Sai danyi Rami ta tsakiya saiki fasa kwanki kisa,kidan dunka zuba ruwanki ahankali kina motsawa idan kinsa 4spoon beyiba kina iya karawa kar yayih tauri kar Kuma yayih ruwa

  3. 3

    Harya hade

  4. 4

    Saikidan bashi 3to 4minute daganan ki bugashi sosai ki mulkashi yadda yakamata
    Inyayi laushi saikisa arana yatashi

  5. 5

    Bayan yatashi saiki daukoshi kizo ki kara mulkashi sosai da sosai
    Saiki yanka shape din da kike so

  6. 6

    Saikisa mai awuta kar yayi zafi Sosa
    Kisa abinki zakiga yana tashi sosai

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Aisha Lawal Ibrahim
rannar
Kaduna

Similar Recipes