
Sharhi akan
Garau Garau

Sam's Kitchen @Sams_Kitchen
Gskya abincin ga ina sonshi sosai na kwan biyu ma banyi b kin tunamin shi inshaa Allah zanyi💃💃💃 I love garau garau, muna gdya sosai lemme wash my hand 🥰

Ayshat Adamawa(U. Maduwa) @Ayshat_Maduwa65
Madallah aci dadi lfy. Sai Amin cooksnap @Sams_Kitchen

Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
@Ayshat_Maduwa65 kinga yadda kika soya albasan gaskiya idan nazo abuja wannan girkin zakiyi mun 😎

Nafisat Kitchen @nafisatkitchen
Garau garau akwai dadi wlh da innayi baki inta jin kunya idan nayi garau garau amma yanzo kuwa yanasun ta tayi kyau

Ayshat Adamawa(U. Maduwa) @Ayshat_Maduwa65
Sosai ma kusan kowa na sonta. Though my husband don’t like it but duk sanda zanyi rice me and beans a yayinda zanyi stew din idan nazo soya albasa sai na dina mai din shi kuma na mishi stew dinshi
