
Sharhi akan
Nakiya

Meenat Kitchen @meenat2325
Au dama ba'a jikata ta kwana? Kuma idan ka wanke ka shanya saita bushe karau zakakai Nika koko?
Sannan Kuma measuring cup kikayi using wajen auna shinkafar ko kofin awon abincin gida😁 ayi hakuri da tambayata banason nayi na kwafsa
Sannan Kuma measuring cup kikayi using wajen auna shinkafar ko kofin awon abincin gida😁 ayi hakuri da tambayata banason nayi na kwafsa

Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
Ban jika ba wankewa kawai nayi ta bushe sosai sannan akai nika kofin gida amma da kadan ya dara measuring cup sannan garin ya dan rage da yayi kauri nadena zuba garin

Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
Ay tambaya mabudin ilimi na gode kuma shine alamar zaki gwada 😅😅

Meenat Kitchen @meenat2325
Zakiga cooksnap gobe inshallah nagode kwarai Allah ya bar Mana cookpad😁

Ayshat Adamawa(U. Maduwa) @Ayshat_Maduwa65
@Jamitunau Nima bari na shirya yin nakiya. Nafi 10yrs rabuwana da cinta
