Bread cone dip ring

Maman jaafar(khairan)
Maman jaafar(khairan) @jaafar

Masha Allah duk abu na bread inaso sarafashi inada recipe a English app na bread iri iri sai gashi nagan @maryamharande tayi wana recipe na bread shine nima nayi kuma muji dadinsa sosai godiya gareki my sister @maryamharande godiya kuma ga cookpad

Bread cone dip ring

Masha Allah duk abu na bread inaso sarafashi inada recipe a English app na bread iri iri sai gashi nagan @maryamharande tayi wana recipe na bread shine nima nayi kuma muji dadinsa sosai godiya gareki my sister @maryamharande godiya kuma ga cookpad

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 10sliced bread
  2. 1/2 kgminced meat
  3. Onion
  4. Ginger and garlic powder
  5. Curry and thyme
  6. Chilli powder
  7. Gram matsala
  8. Maggi
  9. Carrot and peas
  10. 1tablespoon tomato paste
  11. 1egg for wash
  12. Mozzarella cheese
  13. Oil
  14. Ketchup
  15. Mayonnaise

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko nasa tukuya a wuta na zuba onion, nikake nama nata soyawa har seda ya sake colour sana nasa ginger powder, garlic powder, maggi, chilli, curry, thyme da gram matsala

  2. 2

    NASA tomato paste sana nasa carrot da peas na zuba ruwa na rufe na barshi ya nuna har ya tsane ruwa

  3. 3

    Sai na sawke na barshi yasha iska

  4. 4

    Na dawko bread dina na yanke gefe gefe duka sai na hada flour da ruwa dashi zan dinga rufe bread din dashi

  5. 5

    Bayan na yanke gefe bread din sai nayi rolling dinsa nayi cone shape da flour paste din nayi sai nasa filling dina sana na zuba cheese

  6. 6

    Na jerasu kan abun gashi nayi egg wash dinsu na kara zuba cheese a kansu

  7. 7

    Sai nasa a oven na gasa ma 10mn

  8. 8

    Na hada mayonnaise da ketchup nasa maggi da yaji na hadesu dashi zaayi ci Bread din

  9. 9

    Gashi so delicious 😋😋😋😋

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Maman jaafar(khairan)
rannar

sharhai (28)

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
@jaafar irin wannan kayan dadi haka kada fa kisa ni da @Ayshat_Maduwa65 mufara neman visa 😋✈✈

Similar Recipes