
Sharhi akan
Kwakumeti

Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
@KhadysDelicacies1 gaskiya kinyi kokari ganin wannan shine karo na farko da kika gwada 😋 kuma yayi kyau

Ayshat Adamawa(U. Maduwa) @Ayshat_Maduwa65
@KhadysDelicacies1 barka da shigowa Cookpad . Da fatan zamu sha zirki. Kwakumeti tayi kyau madallah
