Umarnin dafa abinci
- 1
Zakisa flour, sugar, baking powder,sana kisa orange zest kisa milk da oil
- 2
Ki hadesu sai kisa orange ki kara hadewa sai kisa a oven
- 3
Gashi ya nuna sai kisa whipping cream a kanshi da orange
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
-
Carrot mug cake
Shima wana na free Class dine thanks cookpad thanks @grubskitchen #mugcake Maman jaafar(khairan) -
Chocolate mug cake
Thank you so much @grubskitchen , thank you cookpad #mugcake Maman jaafar(khairan) -
Zebra mug cake
#mugcake munagodiya kwarai ga ADMINS din cookpad Allah yasaka da alherie, bayan ayimuna class na mug cake shine nima nazo da nawa idea da mug cake kuma Alhamdulillah yayi kyau kuma yarana suji dadinsa Maman jaafar(khairan) -
-
-
-
-
-
-
Silicone cake pop
Yan uwa inayiwa kowa fatan alherie da fatan kowa da iyalinsa na lafiya, to konaki aunty Ayshat adamawa tayi cake pop da ya bamu shaawa wasu cikimu mu siye machine din wasu kuma basuda halin tsiya wasu kuma basu samuba a inda suke, to kwasam nashiga shop sai naga wana abun nayi cake pop mai sawki shine nasiyo dan nayi sharing daku ,kuma yanayi sosai kunema ku siye sana akaiw mai round shape shi kadai dayake ni inada mashine din mai round shape shiyasa na dawki wana design din Maman jaafar(khairan) -
-
Cake pop
Godiya ga aunty Ayshat adamawa godiya ga cookpad Allah yasaka da alherie ita tayi cake dina ya bani shaawa shine nima nayi dan kadan ma yara kuma suji dadinsa sosai Maman jaafar(khairan) -
Brownie mug cake
#mugcake Wana yana ciki daya daga ciki free online class da akayimuna na whasap na mug cake godiya ga @grubskitchen godiya ga cookpad Maman jaafar(khairan) -
-
Grapefruit waffles
Grapefruit bansa sunashi a hausa ba yana kama da lemu sede shi yafi lemu girma sana lemu yafishi zaki#COOKEVERYPART#WORLDFOODDAY Maman jaafar(khairan) -
-
Cinnamon, oreo cake
Wana cake din da dare nayishi shiyasa pictures din beyi kyau Sosai ba Maman jaafar(khairan) -
-
-
-
-
Simple Oil based cake for kids
Wana cake din nayishi ma yara na zuwa makarata ( lunch box ) Maman jaafar(khairan) -
-
Tortilla
I have posted this same recipe on Hausa appIts been awhile i posted on English appLet me just drop this here and move back to Hausa 🤗 Dedicating this recipe to my Friend Jamila Garba #ramadansadaka Jamila Ibrahim Tunau -
-
-
-
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/15672216
sharhai (4)