Masa/wainar sinkafa

Zaramai's Kitchen
Zaramai's Kitchen @zaramai

Yana dadi sosai

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 2Shikafan tuwo kofi
  2. 2Koyi
  3. Madara cokali 2
  4. Sikari cokali 3
  5. Gishiri kadan
  6. Yeast cokali 1 1/2
  7. Albasa daidai misali

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Kiwanke shikafarki tas kijika se kidebi kadan kidafa se bayan awa daya haka yajiku kihada da dafeffen da albasa se Anika miki in ankawo kisa sikari da gishiri da madara da yeast ki kwaba se kirufe yatashi shikenan se kisa a kaskon masa kisa mai kisoya aci da yaji koda Miya ko kicishi a haka

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zaramai's Kitchen
rannar

Similar Recipes