Jallof din macaroni

Hauwa'u Aliyu Danyaya
Hauwa'u Aliyu Danyaya @Hawwer01
Sokoto

Barka da jumu'a

Jallof din macaroni

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin

Barka da jumu'a

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Macaroni
  2. Mai
  3. Tarugu, tattasai,albasa
  4. Curry
  5. Ruwa
  6. Maggi star,gishiri,ajino moto

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko zaki dora tukunya akan wuta ki zuba mai,ki zuba jajjagen ki na tarugu,tattasae da albasa,ki soya su sama sama,sei ki zuba ruwa ki zuba Maggi star,ajino moto,gishiri curry.

  2. 2

    Ki yanka albasa me lawashi,ki barsu su tafasa

  3. 3

    Idan suka tafasa sei ki zuba macaroni,ki rufe har ta dahu

  4. 4
  5. 5

    Sei a zuba a plate

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Hauwa'u Aliyu Danyaya
rannar
Sokoto
I love cookingcooking is my fav😍❤️
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes